Hausa Love Text Messages for Girlfriend & Wife

We would be providing you with a list of the best Hausa love text messages for your girlfriend, wife, crush and yarinya. All Arewa in the house can use these free love text messages with their english translations as sms.

Join Our Investment Group

Hausa love messages

1 .Da yanda wasu mazan suke daraja Dukiyoyin su aikin su da Sana’ar su haka suke kula dakuma daraja matansu da an zauna lfy

2. My love for you is true and it’s surfaced the day I first saw you. I love you more than I will tell you.
Soyayya a gare ki gaskiya ce, kuma ta ginu ne daga ranar da na fara ganinki, ina kaunarki fiye da yadda zan fada maki.

Join Telegram Channel

3. I love the way you love me don’t leave me down, don t ever run away from me I love You.
Ina son yadda ki ke so na, kada ki yasar da ni, kada ki taba juya min baya. Ina sonki.

4. Surely, I realy love you, and I want be your Husband forever, be with rne please.
‘Tabbas,‘ ina matukar ka’unarki, kuma ina son kasancewa miji a gate ki har abada, don Allah ki kasance tare da ni.

5. A kowani lokaci masoyi shine mafi sanya sanyi da sanyaya zuciyar Dan uwansa masoyi

6. Wasu daga cikin sunaye masu dadi Wanda ya kamata Kuna Kiran masoyan ku…
Ya Qalby= My Heart= Zuciyata
Ya Håbïbty= My Love= Abar kauna
Ya Rouhi= My soul= Ruhina
Ya Jismee= My body= Gangar jikina
Ya hayaty= My life= Rayuwata
Ya Qamry= My Moon= Tauraruwa ta
Ya Aalami= My world= Duniyata
Ya Jameel= My beautiful= Kyakkyawa ta
7.  Ita zuciya  ba kowa ake mallaka wa ba, sai ma Wanda yasan darajar ta
8. Duk wacce tasoka ta kaunace Bata cancaci wulakanci a gareka ba har abada sai girmamawa da mutuntawa
9. Your beauty, intelligence, and your kindness make me fall in love with you every day! You are my everything.
10. Kasance warki a rayuwata shine yasa harna kawo iyanzu a soyayyarki, idan kina gefena bana bukatan ruwa ko abinci, 🍛🍜🥛dariyarki yakan zama abincina muryarki kuma ruwan shana
11. Mutane sunace na haukace akanki tabbas zan iya amsa kowani irin sunane in dai a kanki ne Kuma hakika ni makaho ne Kuma kurma indai akan Sanki ne

12. Masoyin kwarai shine kadai Wanda zai soka a lokacin da kowa ya gujeka

13. Nasoki jiya, nasoki yau, zanci gaba Kuma da sonki har zuwa gobe, sannan zanci gaba da sanki kowace Rana.

14. Duk Wanda ya nuna Miki so ko ta nuna Maka so Koda kana Santa ko baka Santa ko kina sanshi ko baki sanshi Bai cancanci wulakanci ko cin mutunci daga gareki ko daga gareka ba

15. Rashin kula masoyin ka Akai Akai kansa tazara tsakanin soyayyar ka a cikin zuciyar sa Yi kokari ka kasance tare a kowani lokaci

16. Ita mace abar lallashi ce kasan cewar zuciyar ta nada rauni

17. Kar kuga laifin zuciyaDan ta nace ma Wanda baya Santa ita zuciya ba kowani lokaci take Gane daidai da Rashin daidai ba

18.Hasken da nagani yasa nayi tunanin ko hasken ranace Ashe ba hasken Rana bace hasken fuskar kine .

19. Babu abunda ke saurin hada zukata biyu su zama Abu daya kamar fahimtar juna

20. Duk dadin duniya  gajartacciya ce muddin ba masoyin gaskiya a cikinta

21. Kowata mace sarauniya ce  Koda kuwa Babu kambun sarauta akan ta

22. Tsananin kulawa da halacci shike sa a Bada kyawtar zuciya♥️ lallai Babu rayuwar da tafi zama da masoyi Dadi🤗 kauna kansa abada kyawtar zuciya

23. Karka tsananta wajan so💕🤗 haka Kuma karka tsananta wajan kiyayya😠😡 domin watan wata Rana wannan Wanda kake yiwa soyayyar ta zamo kiyayya sannan shi Kuma Wanda kake yiwa kiyayyar ya zamo soyayyar sa ta mamaye ilahirin zuciyar ka

 

Hausa Love Message To My Girlfriend In English

  1. You are my healing in my life that is why I’m still here in your love, when you’re by my side I don’t need water or food, your laughter becomes my food and your voice is my drink.
  2. Just one message from you is enough to brighten my whole day.
  3. Your beauty, intelligence, and your kindness make me fall in love with you every day! You are my everything.
  4. A heart is not owned by everyone, but by those who know its value.
  5. A true lover is the only one who will love you when everyone else is away from you.
  6. Your beauty, strength, and love fill me with happiness. You are my rock, my joy, and the love of my life. I looked for a woman I could live with, but I ended up marrying the woman I can’t live without.
  7. I loved you yesterday, I love you today, I will continue to love you until tomorrow, and I will continue loving you every day
  8. I loved you yesterday, I love you today, and I look forward to loving you more tomorrow and every day after that.
  9. The light I saw made me think it is sunlight, so it is not sunlight, it is the light of your face.
  10. There is nothing that brings two hearts together faster than understanding each other.
  11. If we make our goal to live a life of compassion and unconditional love, then the world will indeed become a garden where all kinds of flowers can bloom and grow

 

1 thought on “Hausa Love Text Messages for Girlfriend & Wife”

Leave a Comment